Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An lalata gidaje da dama na masu tayar da kayar baya a wani aikin hadin gwiwa na jami'an tsaro a yammacin ranar Talata da Laraba bayan da babban birnin kasar ya samu kwanciyar hankula.
Jami'an tsaron Iran suna ci gaba da kama masu hannu a tashe tashen hankula da kone kone da suka afku a Iran cikin gidajensu da dazuzzukan da suka boye
Ra'ayinka